iqna

IQNA

A yayin wata tattaunawa da Iqna:
IQNA - Wani malami a jami’ar Bu Ali Sina ya yi nazari kan matsayin watan Ramadan bisa hudubar Sha’abaniyyah inda ya ce: Falalar ayyuka a cikin wannan wata, da kira zuwa ga kyawawan dabi’u, da saukin kai, da nisantar zunubi, na daga cikin muhimman halaye da abubuwan da ke cikin wannan wata mai alfarma.
Lambar Labari: 3492824    Ranar Watsawa : 2025/03/01

Bangaren kasa da kasa, fiye da jami’an diflomasiyyar kasashen turai 40 ne da suke sra’ila suka yi watsi da gayyatar bude ofishin jakadancin Amurka a Quds.
Lambar Labari: 3482654    Ranar Watsawa : 2018/05/13